Anthony Sanusi
Anthony Saliu Sanusi (2 Janairu 1911 – 8 Disamba 2009) Bishop ne kuma ɗan Najeriya na Cocin Roman Katolika.[1]
Anthony Sanusi | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1969 - 14 ga Augusta, 1990 - Albert Ayinde Fasina (en) → Dioceses: Roman Catholic Diocese of Ijebu-Ode (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Najeriya, 2 ga Janairu, 1911 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Najeriya, 8 Disamba 2009 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malamin akida, Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) | ||
Imani | |||
Addini | Cocin katolika |
An haifi Anthony Sanusi a garin Iperu na Najeriya a shekarar 1911.
An naɗa shi a matsayin firist a ranar 17 ga watan Disamba 1944 a Lagos, Nigeria. An naɗa shi bishop na sabuwar diocese na Ijebu-Ode a ranar 29 ga watan Mayu 1969 kuma ya sami naɗin sarauta a ranar 1 ga watan Agusta 1969. Ya kasance bishop na diocese Ijebu-Ode har zuwa lokacin da ya yi ritaya a shekarar 1990.