Anka (Nijeriya)

Karamar hukuma ce a jihar Zamfara Najeriya
(an turo daga Anka, Nigeria)

Anka ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yammacin Nijeriya. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 890.[1]

Anka

Wuri
Map
 11°59′00″N 6°02′00″E / 11.9833°N 6.0333°E / 11.9833; 6.0333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Zamfara
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,746 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
hoton taswirar Nigeria da nunin Bihar zamfara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.