Ango Abdullahi yakawada farfesa ne Kuma tsohon shugaban makarantar Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, ya Kuma yi shugaban Jami'ar Umaru Musa Yar'adua a Jihar Katsina, Yana daya daga cikin dattawan arewa [1][2][3][4][5][6] yana cikin manyan mutane a fadin Nigeria.

Karatun sa

gyara sashe

Yayi firamare a Ralmadadi firamare a katsina a shekarar 1955 anan,yayi sakandiri a sakandirin Dake cikin garin katsina a anan yayi sakandiri . daga Nan ya shiga kwalejin gwamnatin a keffi a shekarar 1968 a Nan yasami satifiket , daga Nan ya shiga jami'ar Ahmadu bello Zaria yayi digiri inda ya Karanci fannin magani watau famasi a shekarar 1973, ya Kuma cigaba da karatu inda ya tafi jami'ar landan inda yayi PhD dinsa watau dakta a fannin magunguna.

Rayuwar sa

gyara sashe

An haifeshi ranar 1 ga watan fabrairu shekarar 1948, mahaifin sa Dan jihar katsina ne , mahaifiyar sa Kuma yar garin Kano ce jihar Kano.[7]an haife shi a cikin garin karamar hukumar GIWA kaduna state, a cikin garin yakawada gumduma ce a karkashin karamar hukumar GIWA.

Manazarta

gyara sashe