Open main menu

Angelina Jolie (Lafazi-en|dʒoʊˈliː; née Voight, ada Pitt, an haife ta a watan Yuni 4, 1975)[1] Yar'kasar Tarayyar Amurka ce, yar shiri da hadin fim ce, jaruma, kuma mai taimakon alumma. Ta karba kyautar Academy Award, da Screen Actors Guild Awards guda biyu, da Golden Globe Awards guda uku, kuma ana fadin itace mafi yawan albashi acikin yan'wasan jarumai na Hollywood. Jolie ta fara shirin fim ne tun tana yarinya tareda mahaifinta, Jon Voight, acikin shirin Lookin' to Get Out (1982). Shigarta harkar fim tafara a shekaru goma bayan shirin ta na farko da kamfanin low-budget production Cyborg 2 (1993), sannan yabiyo da babban shirinta data fito na farko, Hackers (1995). Ta fito a fina-finan tarihi na cable George Wallace (1997) da Gia (1998), kuma ta lashe kyautar Academy Award for Best Supporting Actress saboda gudun mawarta acikin dramar Girl, Interrupted (1999).

Simpleicons Interface user-outline.svg Angelina Jolie
Angelina Jolie 2 June 2014 (cropped).jpg
Office of the United Nations High Commissioner for Refugees Goodwill Ambassador Translate

27 ga Augusta, 2001 -
Rayuwa
Cikakken suna Angelina Jolie Voight
Haihuwa Los Angeles, 4 ga Yuni, 1975 (44 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Los Angeles
Palisades Translate
Yan'uwa
Mahaifi Jon Voight
Mahaifiya Marcheline Bertrand
Abokiyar zama Jonny Lee Miller Translate  (28 ga Maris, 1996 -  3 ga Faburairu, 1999)
Billy Bob Thornton Translate  (ga Maris, 2000, 5 Mayu 2000 -  27 Mayu 2003)
Brad Pitt Translate  (23 ga Augusta, 2014 -  Satumba 2016)
Couple(s) Jenny Shimizu Translate
Brad Pitt Translate
Yara
Siblings
Yan'uwa
Karatu
Makaranta Beverly Hills High School Translate
New York University Translate : filmmaking Translate
Lee Strasberg Theatre and Film Institute Translate
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo, darakta, mai tsara fim, model Translate, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, marubin wasannin kwaykwayo, diarist Translate, character actor Translate, dan wasan kwaikwayon talabijin, ɗan wasa da mai tsarawa
Tsayi 170 cm
Muhimman ayyuka Lookin' to Get Out Translate
Cyborg 2 Translate
Without Evidence Translate
Hackers Translate
Love Is All There Is Translate
Mojave Moon Translate
Foxfire Translate
Playing God Translate
True Women Translate
George Wallace Translate
Gia Translate
Hell's Kitchen Translate
Playing by Heart Translate
Pushing Tin Translate
The Bone Collector Translate
Girl, Interrupted Translate
Gone in 60 Seconds Translate
Lara Croft: Tomb Raider Translate
Original Sin Translate
Life or Something Like It Translate
Lara Croft Tomb Raider: The Cradle of Life Translate
Beyond Borders Translate
Taking Lives Translate
Shark Tale Translate
Sky Captain and the World of Tomorrow Translate
Alexander Translate
Mr. & Mrs. Smith Translate
The Good Shepherd Translate
A Mighty Heart Translate
Beowulf Translate
Wanted Translate
Kung Fu Panda Translate
Changeling Translate
Salt Translate
The Tourist Translate
Kung Fu Panda 2 Translate
In the Land of Blood and Honey Translate
Maleficent Translate
Kyautuka
Nominated to
Membership Clinton Foundation Translate
U.S. Committee for Refugees and Immigrants Translate
Council on Foreign Relations Translate
Imani
Addini atheism Translate
IMDb nm0001401

Jolie ta fito acikin wasannin vidiyo Lara Croft a Lara Croft: Tomb Raider (2001) hakan yazamar da ita amatsayin jagororin jarumai na Hollywood. Ta cigaba da samun nasararta ta jaruma a acikin fina-finan ta da fim din Mr. & Mrs. Smith (2005), Wanted (2008), da Salt (2010), kuma tasamu muhimman shaida saboda gudunmawarta acikin dramomin A Mighty Heart (2007) da Changeling (2008), wadanda suka samar mata da zaben Academy Award for Best Actress. Babban nasarar ta a kasuwanci yazo ne tareda the fantasy picture Maleficent (2014). A shekarun 2010, Jolie ta fadada aikinta da zama darekta, screenwriting, da kuma producing, tareda In the Land of Blood and Honey (2011), Unbroken (2014), By the Sea (2015), da First They Killed My Father (2017).

Akan Aikinta na shiryawa da fitowa a fina-finai, Jolie kuma ansan ta da kokarin wurin taimako ga alumma, hakan yasa ta samu karramawan Jean Hersholt Humanitarian Award da kuma honorary damehood of the Order of St Michael and St George (DCMG), tareda da wash karramawa. Ta taimaka yin abubuwan taimako da dama, wanda suka hada da conservation, ilimi, da yancin mata, da kuma ficenta akan rajin hakkin yan'gudun hijira amatsayin Special Envoy na United Nations High Commissioner for Refugees (UNHCR). Amatsayin ta macen alumma, Jolie ana cewar na daga cikin wadanda suka fi karfi da shahara acikin yan'masana'antar nishadantarwa dake Amurka. A tsawon shekaru, an fadi cewar itace macen datafi kowace mace kyau a duniya daga kamfanonin yasa labarai da dama, kuma ke bantattar rayuwarta yazamanto abunda kowa ke sani. Rabuwar aurenta da jarumai Jonny Lee Miller da Billy Bob Thornton, kuma sun rabu da mijinta na uku, jarumi Brad Pitt, a watan September 2016. Suna da yara shida tare, wadanda uku daga cikin yaran rainonsu sukayi daga kasashe daban-daban na duniya.

AnazarciGyara

  1. cite web| url = http://www.biography.com/people/angelina-jolie-9356782 | title=Angelina Jolie Biography: Director, Film Actress (1975–) | publisher=Biography.com (FYI / A&E Networks)| accessdate= November 11, 2015| archivedate = August 25, 2015 | archiveurl = https://web.archive.org/web/20150825185439/http://www.biography.com/people/angelina-jolie-9356782 | deadurl=no