Angela Miri
Angela Freeman Miri farfesa ce ta Najeriya wacce takuma taba zama mataimakiyar shugabar jami'ar tarayya ta Lokoja a shekarar 2017. Ita farfesa ce a ta harshen turanci kuma marubuciyar waka.[ana buƙatar hujja]
Angela Miri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar pilato, 22 ga Augusta, 1959 (65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar, Jos Jami'ar, Jos 1988) master's degree (en) Jami'ar Maiduguri 1982) Digiri Jami'ar Maiduguri Jami'ar, Jos 1997) doctorate (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mataimakin shugaban jami'a da Malami |
Employers | Federal University Lokoja |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Rayuwa
gyara sasheMiri ta yi karatunta na digiri na uku a Turanci tare da kwarewarta a fannin Adabin Afirka da Turanci, Nazarin Jinsi da Rubuce-Rubuce daga Jami'ar garin Jos.