Ama Abebrese

Jarumar Ghana, mai gabatar da talabijin, furodusa

Ama K Abebrese (An haife ta ranar 3 ga watan Mayu shekara ta 1980) ta kasance Yar'British-Ghana, Mai watsa labarai a telebiji da shiri.[1][2] An haife ta a Ghana ta girma a London a United Kingdom.[3] Ta lashe kyauta a Shekara ta 2011 na Best Actress amatsayin babban mai taka rawa a AMAA Awards dan taka rawar ta acikin Sinking Sands. Fina-finan ta sun hada da Azali (film) wanda shine fim na farko daga Ghana da aka taba zaba a Oscars; da kuma 2015 Netflix movie Beasts of No Nation wanda Cary Fukunaga ya shirya, tare da dan'wasa Idris Elba. Ta fito amatsayin Mahaifiya ga dan'wasa Abraham Attah wanda ya fito amatsayin Agu. Abebrese an sanya ta amatsayin manyan yan'wasa 20 daga FilmContacts.com.[4]

Ama Abebrese
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 3 Mayu 1980 (44 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Ghana
Karatu
Makaranta Ark Burlington Danes Academy (en) Fassara
William Morris Sixth Form (en) Fassara
St Mary's University, Twickenham (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai gabatarwa a talabijin, jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim
Muhimman ayyuka The Burial of Kojo
Azali (film)
Lotanna
Beasts of No Nation
The Cursed Ones (fim)
Ties That Bind (fim)
Double-Cross (2014 fim)
Sinking Sands (fim)
Kyaututtuka
IMDb nm3848310
hutun Ama Abebrese
Ama Abebrese

Manazarta

gyara sashe
  1. Bondzi, Jacquiline Afua (10 December 2010). "Unifem Ghana Endorses "Sinking Sands"". AllAfrica.com. AllAfrica Global Media. Retrieved 28 March 2011.Samfuri:Paywall
  2. "AMAA Nominees and Winners 2011". African Movie Academy Awards. 28 March 2011. Archived from the original on 3 April 2011. Retrieved 28 March 2011.
  3. "Biography". amakonline.com. AmaKonline.com. Archived from the original on 31 July 2013. Retrieved 11 June 2014.
  4. "Africa's Top 20 Actors and Actresses". FilmContact.com. Archived from the original on 2 April 2019. Retrieved 21 March 2016.