Aly Male (an haife shi ranar 15 ga watan Nuwamban 1970) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal. Ya buga wasanni 30 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal daga 1992 zuwa 1997.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a 1992.[2]

Aly Male
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 15 Nuwamba, 1970 (53 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS Douanes (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe