Almajiri (namiji), Almajira (mace), na nufin Dalibi ko kuma mai neman ilimi. Dukkannin wanda yake a matsayar neman Ilimi koda kuwa a wanne fanni ne kamar ilimin Alkur'ani ko ma wanne irin bangare na ilimin ko wanne Addini ne ko kuma ilimin Boko ko na gargajiya ko na koyo a aikace to wannan sunan sa Almajiri.

Almajiranci
Bayanai
Ƙasa Najeriya
hoton almajirai
almajirai da Mao talla

Saidai kuma akasari Hausawa na yima kalmar Almajiri fassarar mabaraci. Kamar yadda ake dan ganta yaran dake barin garuruwan su zuwa wadan su neman Ilimin Alkur'ani.

Asalin Kalmar

gyara sashe

Wannan kalma ta samo asali ne daga harshen Larabci, ta المهاجر wadda ke nufin 'wanda yayi hijira, watau ya tashi tsagwayam daga garin sa zuwa wani gari da niyyar samun sukunin yin bautar Allah ba tare da tsangwama ba.

Ayoyin Alkur'ani

gyara sashe

Hadissai

gyara sashe

Hijirorin Magaba

gyara sashe

Bambancewa Tsakanin:

gyara sashe
 
Tudun Yanlihidda area, Katsina LGA, Katsina State, Nigeria
  1. a. Almajirci

Wannan ya hada sharudda guda uku: Ya kasan ce almajirin yana karkashin wata makarantar allo ce. Ya kasance almajirin yaro ne wanda bai kai shekaru goma sha takwas ba. Sannan kuma yana bara ko baran ce a gidaje domin samun abinci da sauran abubuwan rayuwa.


  1. b Bara.

Neman taimako daga jama'a saboda talauci ko wata na kasa da mutum ke da ita. Mabarata ba su karkashin wata makaranta kuma zasu iya zama yara ko manya ko tsofaffi. Ana samun mabarata maza da mata. Lafuzzan bara sukan zama iri daya da na almajirai. Mabarata kan shiga gidaje, kamar almajirai, amman sun fi bin shaguna da matattarar al'umma kamar tashar mota.


  1. Roko

== Kasashen dake da almajirai == Meyasa wasu Al-umma basa daukar Almajiri da wani darajah ne ko Aure yake so za’ace shi Almajiri ne baza su bashi b Nagode

Almajirai Musulmi

gyara sashe

Almajirai Kiristoci

gyara sashe

Almajirai a wasu addinan

gyara sashe

Almajirci A Mahangar Al'umma

gyara sashe