Allāmah (Larabci: عَلَّامة‎,[1] Urdu da Persian, ma'ana 'koyi') laƙabine na girmamawa a Musulunci wanda akeyi ga babban malami, masanin ilmin lissafi, mutum mai yawan karatu da ilimi, ko babban malami.[2]

Infotaula d'esdevenimentAllamah
Iri title (en) Fassara
taken girmamawa
honorific (en) Fassara
Addini Musulunci
Allamah

Malaman Fiqhu (Fiqhu) da Falsafa ne ke ɗauke da taken. Ana amfani da ita a matsayin abin girmamawa a cikin Islama na Sunni da kuma a Islama na Shi'a, galibi a Kudancin Asiya, Gabas ta Tsakiya da Iran. Ahlus-Sunnah da Shi'a da suka samu gurbin karatu a fannoni da dama ana kiransu da taken. Ana kuma amfani da shi ga masana falsafa, kamar Allama Iqbal.

Duba kuma

gyara sashe
  • Abu al-Barakat al-Nasafi
  • Shaikhul Islam
  • Seghatoleslam
  • List of Ayatullah
  • List of maraji

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.almaany.com/ar/dict/ar-ar/%D8%B9%D9%84%D8%A7%D9%85%D8%A9/
  2. https://books.google.com.ng/books?id=H5cQH17-HnMC&redir_esc=y