Aliero

Gari ne a jihar Kebbi, Najeriya

Aliero birni ne, da ke cikin jihar Kebbi a arewacin Najeriya. Dake cikin kudu maso gabashin jihar Kebbi.

Tattalin Arziki gyara sashe

Yawancin mutanen ƙaramar hukumar Aliero manoma ne, tare da mai da hankali kan kayan lambu, musamman albasa da barkono. Garin yana da kasuwar albasa mafi girma a arewa maso yammacin Najeriya, kuma ita ce kuma babbar kasuwar albasa a Najeriya. Mazauna Aliero an san su da sa himma a Yammaci da Tsakiyar Afirka. Garin Aliero yana kewaye da bishiyoyin mangwaro .

Duba kuma gyara sashe