Ali Ghribi dan wasan nakasassu ne daga Tunisiya wanda ke fafatawa a rukuni na P58 pentathlon.[1]

Ali Ghribi
Rayuwa
Haihuwa 5 Satumba 1974 (49 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a Paralympic athletics (track & field) competitor (en) Fassara

Ya fafata a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar 2000 a Sydney, Ostiraliya. A can ya ci lambar zinare a gasar Pentathlon - P58 ta maza. Ya kuma yi takara a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta 2004 a Athens, Girka., ya gama wasan a matsayi na takwas a cikin wasan javelin na maza na Discus - events F58, ya ƙare a matsayi na bakwai a cikin wasan Javelin na maza - F58 kuma ya gama a matsayi na huɗu a taron Pentathlon na maza - P54-58.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Ali Ghribi, Bill ; et al. "Ali Ghribi Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017. Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Ali Ghribi at the International Paralympic Committee