Alfred Diete-Spiff Shine Gwamnan soji na farko a jihar Rivers. Bayan an kirkireta daga tsohon yankin kudancin nigeria (Eastern Region Nigeria).[1]

Alfred Diete-Spiff
gwamnan jihar Rivers

28 Mayu 1967 - ga Yuli, 1975 - Zamani Lekwot
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Yuli, 1942 (81 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mulki gyara sashe

Yayi mulki daga watan Mayu shekarar 1967 zuwa watan yuli 1975. A lokacin mulkin shugaba Yakubu Gawon na mulkin soji a Nigeria. Yana daya daga cikin mamba na kungiyar soji mai iko (Supreme Military Council).47[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-02-19. Retrieved 2021-05-20.
  2. http://www.worldstatesmen.org/Nigeria_federal_states.htm