Aleiro

Karamar hukuma ce a garin kebbi stet, a najeriya

Aleiro karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yammacin Nijeriya, helkwatar ta tana cikin garin aleiro sunan shugaban karamar hukumar Alhaji shu'aibu Ibrahim .

Aleiro

Wuri
Map
 12°18′N 4°26′E / 12.3°N 4.43°E / 12.3; 4.43
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Labarin ƙasa
Yawan fili 350 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.