Aldana Cometti (an haife ta 3 Maris din Shekarar 1996) takasance shahararriyar yar'wasan ƙwallon ƙafar kasar Argentina ce, wacce take buga bangaren baya na ƙungiyar kasar Spaniya kulub Sevilla FC da kuma ƙungiyar Argentina women's national team.

Aldana Cometti
Rayuwa
Haihuwa Buenos Aires, 3 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Argentina
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Atlético River Plate women (en) Fassara2014-2014
Boca Juniors Women (en) Fassara2014-2016
  Argentina women's national association football team (en) Fassara8 ga Maris, 2014-523
  Granada CF (en) Fassara2016-2017
Atlético Huila Femenino (en) Fassara2017-2018
Sevilla FC (en) Fassara2019-2020280
Levante UD Women (en) Fassara2020-2022492
Madrid C.F.F. (en) Fassara2022-271
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Mai buga baya
Tsayi 1.69 m da 169 cm
aldana cometti
Aldana cometti

Mataki a duniya

gyara sashe
 
Aldana Cometti

Cometti taci ƙwallo daya a gasar wasa na 2014 Copa América Femenina.

Ƙwallaye a duniya

gyara sashe

Cin ƙwallo da sakamakon jerin ƙwallaye a Argentina

No. Rana Wuri Abokan-wasa Cin-ƙwallo Sakamako Gasa
1
20 September 2014 Estadio Jorge Andrade, Azogues, Ecuador   Brazil
1–0
2–0
2014 Copa América Femenina

Rayuwarta

gyara sashe

Cometti takasance a lokacin da takes yarinya matuƙar masoyiyar kulub din River Plate ce.[1]

Atlético Huila

Manazarta

gyara sashe
  1. @AldiCometti (19 January 2013). "Gracias abuela por hacerme hincha de river" [Thanks grandma for making me a River Plate fan] (Tweet) (in Spanish). Retrieved 24 December 2018 – via Twitter.CS1 maint: unrecognized language (link)