Albert Odulele (an haife shi 5 ga Janairun 1964) fasto ne, marubuci kuma mai wa'azin bishara. Odulele haifaffen Landan ne ga iyaye yan Najeriya Abel Oyebajo da Patience Aotola. Odulele ya kwashe shekaru yana Najeriya sannan ya yi kaura zuwa Ingila a 1986.

Albert Odulele
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Janairu, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci

Ilimi gyara sashe

Odulele ya kammala karatu a Jami'ar Jihar Ogun (yanzu Olabisi Onabanjo University) a Najeriya da Digirin farko na Kimiyya a likitanci.Bayan komawarsa zuwa Burtaniya, Odulele ya kafa cocin Landan mai wa'azin bishara, Glory House wanda aka fara kafa shi a matsayin cocin Glory Bible a shekarar 1993 daga tsohon gidan jana'iza a Leyton, East London.

Odulele ya auri Mary Abosede, mahaifiyar 'ya'yansu biyu; Christopher Olufemi da Tiana Morojureoluwa.

Manazarta gyara sashe

http://gloryhouse.org.uk/2014/dr-albert-odulele-to-minister-to-east-africa/