Albert Horsfall dan Najeriya ne, kuma tsohon ma'aikacin tsaro. Dan sanda ne kuma yana daga cikin member na National security organization (NSO).[1]

Albert Horsfall
Director General of the State Security Service of Nigeria (en) Fassara

Satumba 1990 - Oktoba 1992
Director General of the National Intelligence Agency of Nigeria (en) Fassara

1986 - 1990
Rayuwa
Haihuwa Jihar rivers, 22 Disamba 1941 (83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haifi Albert Horsfall a 22, ga watan disemba a shekarar 1941 a jihar Rivers.[2]

Yana shekara 17 ya shiga aikin dan sanda (NPF) amma saida ya jira shekara kafin ya Fara.

A shekarar 1965, ya kama atisayansa, sannan yafito da matsayin mataimakin supritanda na dan sanda.(ASP).[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2012-02-27. Retrieved 2021-05-15.
  2. http://www.thenigerianvoice.com/nvnewsthread1/12964/16/
  3. http://www.thenigerianvoice.com/nvnewsthread1/12964/16/