Akudo Sabi
Akudo Sabi, (an haife ta ranar 17 ga watan nuwanba, 1986). ta kasan ce mai buga kwallon kafa ta Najeriya. Tana daya daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004. An zaɓe ta ne a cikin Kungiyar Kwallon-Kafa ta Mata ta FIFA U-19 ta Duniya a shekarar 2004. A matakin kulob din ta buga wasa a Bayelsa Queens . [1]ta buga wasa a gida da waje.
Akudo Sabi | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 17 Nuwamba, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Duba kuma
gyara sashe- Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2