AkuBai
Ningmai Akubai Nnam Mawakiya ce 'yar ƙasar Kamaru kuma 'yar kasuwa. Ita ce Shugabar Impact Makers for Humanity. [1] An fi sanin Akubai da waƙar "Yahweh" na 2020. [2]
AkuBai | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Ningamai Akubai Nnam |
Haihuwa | Wum (en) , |
ƙasa | Kameru |
Karatu | |
Harsuna |
Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi da entrepreneur (en) |
Artistic movement | gospel music (en) |
akubai.com |
Ita ce 'yar Kamaru ta farko da ta yi nasara a cikin lambar yabo ta Media Choice Award a lambar yabo ta Gospel Touch Music Awards 2020 a London UK.[3]
Tarihin Rayuwa
gyara sasheRayuwar farko
gyara sasheAn haifi AkuBai a Wum a yankin Arewa maso Yamma, Kamaru.
Sana'a
gyara sasheAkuBai ta fara aikin waka ne a shekarar 2019.[4] Ta samar da ayyukanta na kiɗa a ƙarƙashin lakabin Niki Heat Entertainment.[5] AkuBai tana aikin Praise tun a shekarar 2004.[6] Wakokinta suna cikin Faransanci, Ingilishi da harsunan gida da yawa kamar pidgin, Ewondo, Bassa, Mankon, weh da harsunan Bamileke.[7]
Ita ce ta kafa Impact Makers for Humanity.
Kundi
gyara sasheAlbums
gyara sashe- The Genesis: Live EP (2020)
Zaɓaɓɓun singles
gyara sashe- Great God (2019)
- Yahweh (2020)
- Triompher (2020)
- Tchapeusi (Le jour du jugement) (2021)[8]
- Dieu te Voit (2021)
- More of You (2022)
Kyaututtuka da gabatarwa
gyara sashe- Gospel Touch Music Awards 2020
Mafi kyawun Mawallafin Bishara
Duba kuma
gyara sashe- Jerin 'yan Kamaru
- Jerin mawakan Afirka
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Akubai – Artiste Cameroun, Biographie & Lyrics de | Kamer Lyrics". kamerlyrics.net. Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "AkuBai le nouveau nom de l'afroGospel au Cameroun: Découvrez son titre " Triompher "". voila-moi.com.
- ↑ Rédaction, La (2020-11-27). "L'étoile montante du Gospel, AkuBai revient avec Triompher". Culturebene (in Faransanci). Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "AkuBai". Music in Africa (in Turanci). 2020-07-23. Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "Akubaï | Douala Media Buzz" (in Turanci). Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "La chanteuse Akubai lance sa carrière avec son single Yahweh". 100pour100culture (in Faransanci). 2020-06-18. Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "Akubai nous révèle où se trouve le bonheur dont nous avons besoin". Accueil (in Faransanci). 2020-06-30. Retrieved 2023-08-22.
- ↑ "Akubai – Tchapeusi (Le jour du jugement) Lyrics | Kamerlyrics". kamerlyrics.net. Retrieved 2023-08-22.