Akii Ibhadode (an haife shi a ranar 13 ga Satumba, 1957) malami ne a Najeriya. Ya zama tabbattacen shugaban Jami'ar Tarayya ta Albarkatun Man Fetur Effurun a ranar 14-15 ga Afrilu, 2015 ta majalisar jami'ar, kuma ya mika shi ga Farfesa Akpofure Rim-Rukeh a shekarar 2020.[1] [2]

Akii Ibhadode
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 13 Satumba 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da marubuci
Employers Jami'ar Tarayya ta albarkatun man fetur, Effurun  (2015 -  2020)

Rayuwar farko

gyara sashe

Ibhadode ya yi digirinsa na farko a Jami’ar Lagos inda ya yi digiri na farko a fannin Injiniyanci a shekarar 1981.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Profile of Professor Akaehomen O. Akii Ibhadode".
  2. "Professor Akii Ibhadode – Channels Television".
  3. Effurun, Orobor A.I – Federal University of Petroleum Resources. "Federal University of Petroleum Resources, Effurun". www.fupre.edu.ng (in Turanci). Archived from the original on January 14, 2018. Retrieved April 8, 2018.