Ajayi Adeyinka ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga jihar Osun a Najeriya.

Rayuwar Siyasa

gyara sashe

Ajayi Adeyinka ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai daga shekarun 2015 zuwa 2019, mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ife. [1] A shekarar 2014, yayin da yake ci gaba da aiki, ya jaddada cewa shugabancinsa a matsayinsa na ɗan majalisa ya mayar da hankali ne wajen inganta shugabanci nagari. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. Television, Channels (2014-01-08). "Lawmaker Assures Nigerians of Better Governance In 2014". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.