Aishwarya Rai
Aishwarya Rai Bachchanr An haife ta 1 ga watan Nuwamba shekara ta 1973) 'yar wasan kwaikwayo ce ta kasar india wacce aka fi sani da a fina-finai na Hindi da Tamil . hiRai ta samu lashe gasar Miss World shekara ta 1994 kuma daga baya ta kafa kanta a matsayin daya daga cikin shahararrun mutane a kasar Indiya. Ta sami kyaututtuka da yawa saboda aikinta, gami da lambar yabo ta Filmfare guda biyu. A shekara ta alif dubu biyu da hudu 2004, mujallar Time ta kira ta daya daga cikin mutane 100 da suka fi tasiri a duniya. A shekara ta alif dubu biyu da tare 2009, Gwamnatin kasar Indiya ta girmama ta da Padma Shri kuma a shekarar 2012, Gwamnatin kasar Faransa ta ba ta lambar yabo ta Order of Arts and Letters . A cikin 2000s da 2010s, kafofin watsa labarai galibi suna kiranta "mace mafi kyau a duniya".
Aishwarya Rai | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Aishwarya Rai da ऐश्वर्या राय |
Haihuwa | Mangaluru (en) , 1 Nuwamba, 1973 (51 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Mazauni | Mumbai |
Harshen uwa | Tulu (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Abhishek Bachchan (en) (20 ga Afirilu, 2007 - |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
University of Mumbai (en) Ruparel College (en) Kishinchand Chellaram College (en) |
Harsuna |
Harshen Hindu Turanci Tamil (en) Tulu (en) Marati |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, model (en) , Mai gasan kyau da jarumi |
Tsayi | 170 cm |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Hinduism (en) |
IMDb | nm0706787 |