Ahmed Mohamed Silanyo
Ahmed Mohamed Mahamoud Silanyo Larabci: احمد محمد محمود سيلانيو ) (an haife shi a shekarar 1936 kuma ya mutu a ranar 13 ga Nuwamba, 2024) ɗan siyasan kasar Somaliland ne. Shi ne Shugaban Jam'iyyar Peace, Unity da Development Party (Kulmiye) a yanzu kuma Shugaban ƙasar Somaliland . A matsayin ɗan takarar adawa, an zabi Siilaanyo a matsayin Shugaban ƙasa a lokacin zaɓen shugaban ƙasa na watan Yunin shekarar 2010.[1]
Ahmed Mohamed Silanyo | |||
---|---|---|---|
27 ga Yuli, 2010 - 13 Disamba 2017 ← Dahir Rayale Kahin (en) - Muse Bihi Abdi (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Burao (en) , 1938 | ||
ƙasa | Somaliland | ||
Ƙabila | Habr Je'lo (en) | ||
Mutuwa | 13 Nuwamba, 2024 | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Manchester (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Mabiya Sunnah | ||
Jam'iyar siyasa | Peace, Unity, and Development Party (en) | ||
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Opposition leader elected Somaliland president". Google News. AFP. Retrieved 2010-07-01.