Hargeisa (lafazi : /hargeyesa/) birni ne, da ke a jihar Somaliland, a ƙasar Somaliya. Shi ne babban birnin jihar Somaliland. Hargeisa tana da yawan jama'a 1,100,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Hargeisa kafin karni na sha takwas.

Globe icon.svgHargeisa
Hargeysa (so)
Hargeisa local council logo.png
Hargeisa capital of Somaliland.jpg

Wuri
 9°33′56″N 44°03′38″E / 9.56556°N 44.06056°E / 9.56556; 44.06056
Region of Somaliland (en) FassaraWoqooyi Galbeed (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,900,000 (2020)
• Yawan mutane 57,575.76 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 33 km²
Altitude (en) Fassara 1,260 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo hargeisacitygov.org