Agnes Giberne
Agnes Giberne (19 Nuwamba 1845-20 Agusta 1939), ƙwararre marubuci ne kuma marubucin kimiya na Burtaniya. [1] Labarinta ya kasance irin na almara na bishara na Victoria tare da jigogi na ɗabi'a ko na addini don yara.Ta kuma rubuta litattafai kan kimiyya ga matasa,ɗimbin litattafan tarihi,da kuma tarihin rayuwa mai daraja.
Agnes Giberne | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Belgaum (en) , 19 Nuwamba, 1845 |
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Mutuwa | Eastbourne (en) , 20 ga Augusta, 1939 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari, Marubiyar yara, Marubuci, science writer (en) da marubuci |
Sunan mahaifi | A.G. |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedCousin-1910-433