Agbadi

Kauye ne a jihar Benue, Najeriya

Agbadi ƙauye ne a jihar Benue, gabashin Najeriya.

Geography gyara sashe

Ƙauyen yana 15 km arewa maso gabas da Makurdi, babban birnin jihar, kuma yana 6 km daga arewacin kogin Benue.