Adriano Tomás Custódio Mendes (an haife shi a ranar 28 Nuwamba 1961) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]

Adriano Custódio Mendes
Rayuwa
Cikakken suna Adriano Tomás Custódio Mendes
Haihuwa Praia, 28 Nuwamba, 1961 (62 shekaru)
ƙasa Argentina
Argentina
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Club Blooming (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 169 cm

An haife shi a Cape Verde, Mendes yana riƙe da shaidar ɗan ƙasar Portugal.[2] Ya yi hijira zuwa Argentina kafin Cape Verde ta sami 'yancin kai daga Portugal, kuma ya zama ɗan ƙasar Argentina. Ya buga wasa a kungiyoyi a Argentina da Chile da Bolivia da El Salvador da Honduras da Paraguay da kuma Venezuela.[3]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Custodio Mendes at BeSoccer
  • Custodio Mendes at Soccerway
  • Custodio Mendes at WorldFootball.net

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.playmakerstats.com</nowiki> › j...Adriano Tomás Custódio Mendes - playmakerstats.com
  2. "Ficha Estadistica de Adriano Custodio Mendes" . BDFA.com.ar (in Spanish). Retrieved 2021-09-17.
  3. profilbaru.com https://profilbaru.com › article › Ad... Adriano Custódio Mendes