Oba Ado (sunan Bini na asali shine Edo)[1] [2] wanda yayi sarauta daga 1630-1669 shine Oba na biyu na Legas. Shi ɗan Ashifa ne, wanda Oba na Benin ya naɗa shi a matsayin sarkin Eko na farko.[3][4] [5] Dan Ado, Gabaro shi ne Oba na uku a Legas.

Ado (Lagos Oba)
Oba na Lagos

1716 - 1755
Rayuwa
Haihuwa Masarautar Benin
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1755
Ƴan uwa
Mahaifi Ashipa
Sana'a
Sana'a sarki

Oba na biyu na Legas gyara sashe

Ado yana karbar haraji duk shekara daga hannun talakawansa wanda kuma aka mika wa Oba na Benin a matsayin haraji.

Manazarta gyara sashe

  1. Saburi Oladeni Biobaku (1973). Sources of Yoruba history: Oxford studies in African affairs. Clarendon Press, 1973. p. 39. ISBN 978-0-19-821669-8 Retrieved 30 July 2017.
  2. Deji Ogunremi; Biodun Adediran (1998). Culture and society in Yorubaland. Rex Charles Publication in association with Connel Publications, 1998. p. 80. ISBN 9789782137739 . Retrieved 30 July 2017.
  3. Remi Olajumoke (1990). The Spring of a Monarch: The Epic Struggle of King Adeyinka Oyekan II of Lagos. Lawebod Nigeria, 1990. p. 39. ISBN 9789783088504 . Retrieved 30 July 2017.
  4. Deji Ogunremi; Biodun Adediran (1998). Culture and society in Yorubaland. Rex Charles Publication in association with Connel Publications, 1998. p. 80. ISBN 9789782137739 . Retrieved 30 July 2017.
  5. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Deji