Adekunle Gold

Mawakin Afrobeats na Najeriya kuma marubuci.

Adekunle Kosoko ko Adekunle Gold yakasance mawakin Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1987 a birnin Lagos.

Adekunle Gold
Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 28 ga Janairu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Simisola Kosoko
Karatu
Makaranta Lagos State University of Science and Technology Higher National Diploma (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka da mai zanen hoto
Sunan mahaifi Adekunle Gold da AG Baby
Artistic movement African popular music (en) Fassara
Afrobeat
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa YBNL Nation
Def Jam Recordings (mul) Fassara
IMDb nm10889096
wwww.adekunlegold.com
Hoton adekunle
adekunle gold lagos
Adekunle Gold
Adekunle Gold