Isa Adejoro Adeogun (an haife shi 23 ga watan Yuni 1967) ɗan siyasan Najeriya ne. Dan Majalisar Wakilan Najeriya ne, mai wakiltar Akoko Kudu maso Gabas / Akoko Kudu maso Yamma na Jihar Ondo. A yanzu haka yana wa’adinsa na farko a majalisar dokokin kasar bayan an zabe shi a watan Maris na 2019 a karkashin jam’iyyar APC.[1]

Adejoro Adeogun
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Akoko South East/Akoko South West
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Yuni, 1967 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Fagbemigun, Israel (28 February 2022). "Resourceful Legislature: The Adeogun example". Vanguard. Retrieved 9 June 2022.