Adebayo Faleti ( An haife shine a ranar 26 ga watan Disamban shekara ta 1921 – Ya rasu a shekarar 23 ga watan Yulin shekara ta 2017, ya kasan ce ɗan wasan kwaikwayo ne a ƙasar Najeriya a ɓangaren masana'antar fim na Nollywood.[1]

Adebayo Faleti
Rayuwa
Haihuwa Oyo, 26 Disamba 1930
ƙasa Najeriya
Mutuwa Oyo, 23 ga Yuli, 2017
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Université Cheikh Anta Diop (en) Fassara
Harsuna Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, mai aikin fassara, Jarumi da marubuci
IMDb nm2096900

Farkon rayuwa gyara sashe

An haifi Adebayo Faleti ne wani gari mai suna Agbo-Oye a cikin Oyo (jiha).[2]


Sana'ar fim gyara sashe

Adebayo Felati ya wallafa fina finai masu yawa a ɓangaren masana'antar fim na Yarbanci.[3]

Wafati gyara sashe

Adebayo Faleti ya rasu a ranar 23 ga watan Yulin shekarar 2017, bayan yayi addu'a safiya a asibitin Jami'ar kwalejin.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.thecable.ng/three-lessons-buhari-can-learn-legendary-adebayo-faleti
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2014-04-03. Retrieved 2021-10-09.
  3. https://www.bbc.com/yoruba/53537383
  4. https://www.vanguardngr.com/2017/09/adebayo-faletis-burial-forgave-woman-children-offended-cleric/amp/