Addini a Jihar Kano ta Najeriya galibin su Musulunmai ne. Sharia tana nan daram a duk jihar. Roman Catholic Diocese ta Kano tana da nata kujerar a jihar. Ya bayyana a cikin jihar Kano cewa akwai ƴanci a cikin addinin kiristanci a jihar Kano.

Addini a Jihar Kano
religion of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na adine a najeriya
Facet of (en) Fassara jihar Kano
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Kano
yadda ake addini kenan

Ba da daɗewa ba aka yi ƙalubalantar wannan iƙirarin lokacin da Gwamnan Kano ya musuluntar da ƙaramin yaro. [1]

Duba wasu abubuwan

gyara sashe
  • Rikicin addini a Najeriya