Adama Guira (an kuma haife shi 24 ga watan Afrilun shekarar 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Racing Rioja ta Spain da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burkina Faso.

Adama Guira
Rayuwa
Haihuwa Bobo-Dioulasso, 24 ga Afirilu, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
RC Bobo (en) Fassara2005-2008
CF Gavà (en) Fassara2008-2009270
Alicante CF (en) Fassara2009-2010341
  Kungiyar kwallon kafa ta Burkina Faso2010-
UD Logroñés (en) Fassara2010-2011170
FC Dacia Chișinău (en) Fassara2011-2013250
  Djurgårdens IF Fotboll (en) Fassara2011-201160
FC Dacia Chișinău (en) Fassara2012-
SønderjyskE Fodbold (en) Fassara2013-452
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 18
Nauyi 71 kg
Tsayi 185 cm
Adam Guira

Aikin kulob/Ƙungiya gyara sashe

An kuma haife shi a Bobo-Dioulasso, Guira ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Burkina Faso, Spain, Sweden, Moldova da Denmark RC Bobo Dioulasso, Gavà, Alicante, Logroñés, Djurgården, Dacia Chișinău da SønderjyskE.[1][2]

A cikin watan Yulin shekarar 2017, Guira ya koma Denmark kuma ya shiga AGF.[3] Ya bar kulob din bayan shekaru biyu, don shiga kulob din R&F Premier League na Hong Kong. [4] A ranar 14 ga Oktoba 2020, Guira ya bar kulob din bayan ficewar kulob dinsa daga HKPL a sabuwar kakar. [5]

A ranar 6 ga Fabrairun shekarar 2021, Guira ya koma SønderjyskE a Denmark, kan yarjejeniya na sauran kakar. [6] Ya sake barin kungiyar a karshen kwantiragin. [7] Sannan ya sanya hannu kan Racing Rioja. [8]

Ayyukan kasa gyara sashe

Guira ya fara taka leda a Burkina Faso a shekara ta 2010. [9] An kuma zaɓe shi a matsayin dan wasan share fage na Burkina Faso a gasar cin kofin Afrika na 2015.

Girmamawa gyara sashe

Burkina Faso

  • Gasar cin kofin Afirka tagulla: 2017

Manazarta gyara sashe

  1. "Adama Guira". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 17 September 2014.
  2. Adama Guira at Soccerway
  3. VELKENDT MIDTBANEKRIGER FÅR TRE ÅR I AGF Archived 2017-07-17 at the Wayback Machine, agf.dk, 8 July 2017
  4. AGF's Guira drager til Hong Kong, bold.dk, 1 July 2019
  5. 港超︱富力R&F落實棄戰港超 稱退出因現時香港足球氛圍 Ming Pao 14 October 2020
  6. Gammel kending får kontrakt i SønderjyskE frem til sommer, soenderjyske.dk, 6 February 2021
  7. SønderjyskE tager afsked med midtbanespiller, jv.dk, 21 May 2021
  8. @RiojaRacing. "✅FICHAJEADAMA GUIRA, medio proveniente de Sonderjyske Superliga de Dinamarca.Jugador internacional por Burkina Fa…" (Tweet) – via Twitter.
  9. "Adama Guira". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 17 September 2014."Adama Guira". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 17 September 2014.