Adam Smith
(an turo daga Adam smith)
Adam Smith Yakasance mutum ne me tattali an haife shi ne a cikin shekara ta alif ɗari bakwai da ashirin da uku (06-1723) miladiyya. Ana kuma masa lakabi da Father of Economics.[1]
Adam Smith | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kirkcaldy (en) , ga Yuni, 1723 |
ƙasa | Kingdom of Great Britain (en) |
Mutuwa | Edinburgh, 17 ga Yuli, 1790 |
Makwanci | Canongate Kirkyard (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Adam Smith |
Mahaifiya | Margaret Douglas |
Karatu | |
Makaranta |
University of Glasgow (en) Balliol College (en) |
Matakin karatu | Legum Doctor (en) |
Thesis director | Francis Hutcheson (mul) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai tattala arziki, marubucin labaran da ba almara, mai falsafa, marubuci, university teacher (en) , French moralist (en) da mai wallafawa |
Wurin aiki | Scotland (en) |
Employers |
University of Edinburgh (en) University of Glasgow (en) (1751 - 1763) |
Muhimman ayyuka |
The Theory of Moral Sentiments (en) The Wealth of Nations (en) |
Kyaututtuka | |
Wanda ya ja hankalinsa | François Quesnay (mul) |
Mamba |
Royal Society (en) Royal Society of Edinburgh (en) The Select Society (en) The Poker Club (en) |
Imani | |
Addini | deism (en) |
Haihuwa
gyara sasheAn haifa Adam Smith shekarar alib (06-1723) United Kingdom of Great Britain and Ireland.
Mutuwa
gyara sasheYa mutu shekara ta (17-07-1790) a garin Panmure House, Edinburgh Birtaniya.