Abu Usman Al-Maghribi
Abū 'Uthman Sa'id bn Salam Al-Maghribi ( Persian مغربی) an Masar Sufi masanin Kubruwi Order.[1] wanda aka ambata a cikin masu zumunci da Abū 'Ali al-Katib. Ya rasu yana da shekaru dari da talatin 130 kuma an binne shi a birnin Neshabur na kasar Iran .[ana buƙatar hujja]
Abu Usman Al-Maghribi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairouan (en) da Agrigento (mul) , 857 |
Mutuwa | Nishapur (en) , 1 Nuwamba, 983 |
Makwanci | Abu Uthman al-Maghribi Mausoleum (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Sufi (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Suhrawardī, ʻUmar ibn Muḥammad (1891). The ʾAwārifu-l-Ma'ārif: Written in the Thirteenth Century. New York Public Library. p. 168.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheMedia related to Abu Usman Al-Maghribi at Wikimedia Commons