Abisogun Leigh malami ne dan Najeriya kuma mai gudanarwa. Ya kasance shugaban Jami'ar Jihar Lagos daga 2001 zuwa 2005.[1][2] Ya gaji Fatiu Ademola Akesode wanda ya rasu kafin karshen wa’adinsa a watan Maris 2001; kuma Bola Tinubu ne ya nada shi.

Abisogun Leigh
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Leigh yana son yin iyo kuma majiɓinci ne na Sashen iyo na Ƙungiyar Ƙasa ta Lagos.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Nigeria: Abisogun Leigh, Vice-Chancellor, Lagos State University: 'Yes, Our Students Are Armed'". 31 July 2002. Retrieved 20 May 2017 – via allAfrica.
  2. "Even in Saudi Arabia, no one roams about with cattle –Prof. Abisogun Leigh, animal scientist and former LASU VC". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-06-26. Retrieved 2022-05-24.
  3. "LASU's Ex-VC, Abisogun Leigh charges govt to support swimming - Vanguard News". Vanguard. 27 January 2017. Retrieved 20 May 2017.