Abdur Rashid Kardar (a shekarar 1904 zuwa shekara 1989) babban dan wasan kwaikwayo ne na fina-finai a kasar Indiya, kuma darektan kuma ya kasance furodusa. Ana yaba masa sosai a kafar masana'antar fina-finai a yankin Bhati Gate na Lahore, a kasar Indiya da Burtaniya har dama kasar Pakistan).[1]

Abdur Rashid Kardar
Rayuwa
Haihuwa Lahore, 2 Oktoba 1904
ƙasa Indiya
British Raj (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
British Raj (en) Fassara
Mutuwa Mumbai, 22 Nuwamba, 1989
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta, mai tsara fim, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo da assistant director (en) Fassara
Muhimman ayyuka Daughters of Today (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm0439074

Rayuwar shi ta farko da aiki

gyara sashe

An haifi AR Kardar a cikin sanannen iyalin Arain Zaildar na Bhaati Gate a Lahore da ake kira Kardars . Labarin wasan kurket kuma kyaftin din farko na kungiyar wasan kurket ta kasar Pakistan Abdul Hafeez Kardar .

Kardar masani ne a bangaran zane-zane kuma mai zane-zane yana yin hotunan "Our Founders (scroll down for Kardar profile)". The Film and TV Producers Guild of India website. 2 April 2012. Archived from the original on 30 March 2015. Retrieved 5 February 2022."Our Founders (scroll down for Kardar profile)". The Film and TV Producers Guild of India website. 2 April 2012. Archived from the original on 30 March 2015. Retrieved 5 February 2022.</ref> don samar da fina-finai na kasashen waje [2] da rubutu don jaridu na farkon shekarun 1920. Ayyukansa sau da yawa zasu kai shi ga saduwa da Masu shirya fina-finai a kasar Indiya.

Manazarta

gyara sashe
  1. {{Cite web |date=2 April 2012 |title=Our Founders (scroll down for Kardar profile) |url=http://www.filmtvguildindia.org/founders.html#apkardar |url-status=dead |archive-url=https://web.archive.org/web/20150330062416/http://www.filmtvguildindia.org/founders.html#apkardar |archive-date=30 March 2015 |access-date=5 February 2022 |publisher=The Film and TV Producers Guild of India website}A. R. Kardar (a profile). Indian Cinema Heritage Foundation website. Retrieved 5 February 2022.
  2. "The Beginning". Vijay Bhatt's official site. Retrieved 6 February 2022.