Abdulkarim Usman ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya taɓa zama ɗan majalisar dokokin jihar Nasarawa mai wakiltar mazaɓar Akwanga/Nasarawa/Eggon/Wamba daga shekarun 2019 zuwa 2023 ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party. [1] [2] [3] [4] An haifi Usman a shekarar 1970. Ya fito daga jihar Nasarawa. [5]

Abdulkarim Usman
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Akwanga/Nassarawa Eggon/Wamba
Rayuwa
Haihuwa Nasarawa, 25 Oktoba 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng.
  2. "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-13.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org.
  4. "Nasarawa Crisis: Assembly summons Muslims pilgrim board over Hajj". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2024-12-13.
  5. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2024-12-13.