Abdul Rahman bin Hamad Al Attiyah

Abdul Rahman bin Hamad Al Attiyah An haife shi a ranar 15 ga watan Afrilu shekara ta 1950) jami'in diflomasiyyar kasar Qatari ne wanda ya yi aiki a matsayin babban sakatare na huɗu na Majalisar hadin kan Gulf (GCC).

Abdul Rahman bin Hamad Al Attiyah
الرابع. Secretary-General of the Gulf Cooperation Council (en) Fassara

1 ga Afirilu, 2002 - 31 ga Maris, 2011
Jamil Ibrahim Hejailan (en) Fassara - Abdullatif bin Rashid Al Zayani (en) Fassara
ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Doha, 15 ga Afirilu, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Qatar
Karatu
Makaranta University of Miami (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci

Rayuwa shi ta farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Attiyah a shekara ta 1950.[1] Ya sami kwalin shidar digiri sa na farko a kimiyyar siyasa da yanayin ƙasa daga Jami'ar Miami.[2]

Attiyah ya fara aikinsa a shekarar 1972, an nada shi ministan harkokin waje.[3] A shekarar 1974 zuwa shekara ta 1981, ya yi aiki a matsayin babban wakilin kasar Qatar a Geneva da kuma jakada da wakilin dindindin a Majalisar Dinkin Duniya . [3] Ya kuma yi aiki a matsayin wakilin dindindin na kasar Qatar a Kungiyar Abinci da Aikin Gona (FAO) a Roma.[3] a shekarar 1981 zuwa shekara ta 1984 ya kasance jakadan kasar Qatar a Masarautar Saudi Arabia . Ya yi aiki a lokaci guda a matsayin jakadan kasar Qatar wanda ba mazaunin Jamhuriyar Djibouti ba.[3] A shekarar 1984 zuwa shekara ta 1990, ya yi aiki a matsayin wakilin dindindin na kasar Qatar a UNESCO. Daga 1984 zuwa shekara ta 1992 ya yi aiki a matsayin jakadan kasar Qatar a kasar Faransa.[3] Ya kasance mataimakin sakataren ma'aikatar harkokin waje daga a shekarar 1998 zuwa shekara ta 2002.<ref name="ecssr">"Profiles". ECSSR. Archived from the original on 12 December 2013. Retrieved 11 April 2013."Profiles". ECSSR. Archived from the original on 12 December 2013. Retrieved 11 April 2013

Attiyah ya kuma yi aiki a matsayin babban sakatare na GCC . An nada shi a wannan mukamin a ranar 1 ga Afrilu shekara ta alif dubu biyu da biyu 2002. Abdullatif bin Rashid Al Zayani ne ya gaje shi a mukamin a ranar 1 ga Afrilu shekara alif dubu biyu da sha daya 2011.

  1. Bob Reinalda; Kent Kille (21 August 2012). "Biographical Dictionary of Secretaries-General of International Organizations" (PDF). IO BIO Database. Archived from the original (PDF) on 28 September 2013.
  2. "Profiles". ECSSR. Archived from the original on 12 December 2013. Retrieved 11 April 2013.
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 "People". Gulf Research Center. Retrieved 11 April 2013.