Abdul Hafeez Pirzada 24 ga watan Fabrairu shekara ta 1935 zuwa 1 ga watan Satumba shekara ta alif dubu biyu da sha biyar 2015) Babban lauya ne na kasar Pakistan, masanin a bangaran shari'a, kuma ya kasance babban ɗan siyasa, wanda ya yi aiki daban-daban a matsayin ministan bayanai, Ministan shari'a. Ministan kudi, da Ministan ilimi a ƙarƙashin shugaban kasa kuma daga baya Firayim Minista Zulfikar Ali Bhutto daga shekara ta 1971 zuwa 1977. A matsayinsa na ministan shari'a, an lasafta shi a matsayin babban mai tsara Kundin Tsarin Mulki na kasar Pakistan, baki daya wanda aka zartar a shekara ta 1973. [1]

Abdul Hafeez Pirzada
Federal Minister for Finance (en) Fassara

30 ga Maris, 1977 - 5 ga Yuli, 1977
Rayuwa
Haihuwa Sukkur (en) Fassara, 24 ga Faburairu, 1935
ƙasa Pakistan
Harshen uwa Urdu
Mutuwa Reading (en) Fassara, 1 Satumba 2015
Karatu
Makaranta University of Karachi (en) Fassara
University of Sindh (en) Fassara
Harsuna Urdu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Barrister
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Pakistan Peoples Party (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1.  "Govt on collision course with SC". The Nation. 9 June 2011. Archived from the original on 27 September 2011. Retrieved 3 July 2011.