Abdoulkarim Goukoye
Abdoulkarim Goukoye (8 Yuli 1964 - 8 Nuwamba 2021) ɗan gwagwarmayar Nijar ne kuma ɗan siyasa.[1] Ya taka rawa a juyin mulkin da aka yi a Nijar a shekara ta 2010, wanda ya hamɓarar da shugaba Mamadou Tandja. Bayan nasarar juyin mulkin, ya zama kakakin majalisar ƙoli ta maido da dimokuraɗiyya a ƙarƙashin Salou Djibo.[2]
Abdoulkarim Goukoye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Niamey, 16 ga Yuli, 1964 |
ƙasa | Nijar |
Mutuwa | City of Brussels (en) , 8 Nuwamba, 2021 |
Karatu | |
Makaranta | Centro Alti Studi per la Difesa (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da hafsa |
Mamba | Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) |
Digiri | brigadier general (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.actuniger.com/societe/17654-necrologie-le-general-goukoye-n-est-plus.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20181021190907/https://nigerdiaspora.net/index.php/component/k2/item/11815-a-la-pr%C3%A9sidence-du-conseil-supr%C3%AAme-pour-la-restauration-de-la-d%C3%A9mocratie--le-chef-de-l%E2%80%99etat-signe-un-d%C3%A9cret-fixant-la-composition-du-conseil-supr%C3%AAme-pour-la-restauration-de-la-d%C3%A9mocratie