Abdoul Bocar Ba (an haife shi a ranar 8 ga watan Fabrairun shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Premier League ta Libya Al-Ahli Tripoli. An kuma haife shi a Senegal, yana buga wa tawagar ƙasar Mauritaniya wasa.[1]

Abdoul Ba
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 8 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Muritaniya
Faransa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Mauritania2013-
R.C. Lens (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 96 kg
Tsayi 200 cm
Abdoul Ba

Aikin kulob/ƙungiya

gyara sashe
 
Abdoul Ba

Bayan bai bayyana a Auxerre ba tun Oktoban Shekarar 2018, kulob din ya kasa yarda da tafiyar sa zuwa wani kulob a cikin shekarar 2020 bazara na transfer window.[2] A ƙarshe ya sanya hannu ga kulob ɗin MC Oujda a Maroko a cikin watan Nuwamba 2020. A watan Oktoban 2021, ya rattaba hannu a kungiyar Al-Ahli Tripoli ta Libya.[3]

Ayyukan kasa

gyara sashe
 
Abdoul Ba

Ba ya buga wa Mauritania wasa a gasar cin kofin Afirka na 2019, gasar farko ta kasa da kasa ta kungiyar.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ben Bouali, Julien (6 October 2020). "Une fin de mercato sans surprise pour l'AJA". L'Yonne républicaine (in French). Retrieved 14 October 2020.
  2. MAU: Abdoul Ba signe au MC Oujda|Foot Afrique-L'actualité du football en Afrique". Foot Afrique (in French). 20 November 2020. Retrieved 22 October 2021.
  3. "Libye- Transfert: Le Mauritaniya Abdoul Ba Ahlawy rejoint Al Ahli Tripoli | Africa Foot United". africafootunited.com (in French). Retrieved 22 October 2021.
  4. "Reference at www.cafonline.com"