Zul Kifli Salami
Zul Kifl Salami ɗan siyasa ne daga kasar Benin. Ya yi minista a gwamnatin PRPB. Yana da digirin digirgir a fannin tattalin arziki. [1]
Zul Kifli Salami | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1946 (77/78 shekaru) | ||
ƙasa | Benin | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of California (en) Lycée Béhanzin (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai tattala arziki da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | People's Revolutionary Party of Benin (en) |
An zaɓe shi a matsayin Babban Darakta na Bankin Ci gaban Musulunci a shekara ta 2003 a kan wa'adin shekaru uku, yana da alhakin: Algeria, Benin, Mozambique, Syria, Palestine da Yemen. [2] [3]
A ranar 4 ga watan Fabrairu, 2005 an naɗa shi Ministan Ƙasa mai kula da Tsare-tsare da Ci gaba a cikin sabuwar majalisar ministocin Mathieu Kérékou. [4] Ya rike muƙamin har zuwa watan Afrilu 2006. [5]
Salami ya tsaya a matsayin ɗan takara mai zaman kansa a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2006. Ya samu kuri'u 8,538 (0.28%). [6]
Shi ne shugaban Banque Islamique du Bénin.
Manazarta
gyara sashe- ↑ BBCAfrique.com | Présidentielle 2006 au Bénin
- ↑ IDB Conferencehttps://en.m.wikipedia.org/wiki/Zul_Kifl_Salami#cite_ref-2 Error in Webarchive template: Empty url.
- ↑ (in Larabci) New Page 1
- ↑ Gouvernement:: Site officiel du tourisme au Bénin
- ↑ République du Bénin - Ministère de l'Economie et des FinancesRépublique du Bénin - Ministère de l'Economie et des Finances Archived June 7, 2007, at the Wayback Machine Error in Webarchive template: Empty url.
- ↑ Elections in Benin, African Elections Database.