Zina Saro-Wiwa
Zino Saro-Wiwa Tsohuwar 'yar jarida ce ta BBC, aikinta na fasaha ya samo asali ne daga sha'awarta ta sauya yadda duniya ke kallon Afirka ta amfani da fina-finai, fasaha, da abinci. Ayyukanta sun hada da Sabon Kitchen na Yammacin Afirka, aikin da Saro-Wiwa ke sake tunanin abincin Yammacin Afirka. Kowace liyafa kuma tana dauke da shirye-shiryen fasahar bidiyo na Afirka da karamar lacca.
Zina Saro-Wiwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Zina Saro-Wiwa |
Haihuwa | jahar Port Harcourt, 1976 (47/48 shekaru) |
ƙasa |
Birtaniya Najeriya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ken Saro-Wiwa |
Karatu | |
Makaranta |
University of Bristol (en) Roedean School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai gabatarwa a talabijin, mai tsare-tsaren gidan talabijin, mai kwasan bidiyo da filmmaker (en) |
Wurin aiki | Landan da Brooklyn (mul) |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm1785475 |
zinasarowiwa.org da zinasarowiwa.com |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.