Zidane Aamar Iqbal (an haifesa 27 ga watan Afirilu 2003) Shi kwararran dan wasan kwallon kafa ne wanda yake buga wasa a tsakiyar fili, yana buga wasane a kungiyar manchester united ta kasar ingila wadda ke buga gasar firimiya ta kasar.

Zidane Iqbal
Rayuwa
Haihuwa Manchester, 27 ga Afirilu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Irak
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.81 m
hoton zidane aqbal
hoton Samar iqbal

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haifeshi a kasar ingila a birnin manchester, amma yana wakiltar kasar Iraqi. Iqbal ya kulla yarjejeniya da manchester united yana da shekara tara (9). Ya fara bugawa kungiyarsa kwallon kafa agasar zakarun nahiyar turai a shekarar 2021 a watan Disamba. Iqbal ya fara wakiltar kasar Iraqi na matsakaitan yan wasa masu kasa da shekaru ashirin da uku (23) kafin daga bisani ya koma cikin babbar tawagar kasar a watan junairu shekarar 2022.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Premier League clubs publish 2020/21 retained lists". premierleague.com. 4 June 2021. Retrieved 3 August 2021.