Zenatha Coleman
Zenatha Goeieman Coleman (an haife ta a ranar 25 ga watan Satumba shekarar ta alif1993) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibiya wacce ke taka leda a matsayin winger a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Turkiyya Fenerbahçe SK kuma ta zama kyaftin ɗin ƙungiyar mata ta Namibia.[1]
Zenatha Coleman | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Zenatha Goeieman Coleman |
Haihuwa | Keetmanshoop (en) , 25 Satumba 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Namibiya |
Karatu | |
Harsuna | Harshen Namlish |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Tsayi | 1.6 m |
Aikin kulob
gyara sasheA cikin watan Oktobar shekarar 2022, Coleman ta koma Turkiyya, kuma ta sanya hannu tare da kulob din Fenerbahçe SK na Istanbul don taka leda a Super League na Mata.[2]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheColeman tana cikin tawagar Namibiya a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2014.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Zenatha Coleman profile" . Confederation of African Football . Retrieved 10 July 2018.
- ↑ "Zenatha Coleman profile" . Confederation of African Football . Retrieved 10 July 2018.
- ↑ "Zenatha Goeieman Coleman" {in Turkish}. Türkiye Futbol Federasyonu. Retrieved 7 February 2023.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Zenatha Coleman at Soccerway. Retrieved 30 July 2020.