Zartech Farms

gonar kiwon kaji ta Najeriya

Zartech Farms (wanda aka kafa a shekara ta 1983) babbar gona ce da ke Ibadan, Najeriya wacce ta kware wajen kiwon kaji da sarrafa nama.[1] [2][3]

Zartech Farms
Bayanai
Iri kamfani
Ƙasa Najeriya
Aiki
Kayayyaki
Mulki
Hedkwata Jahar Ibadan
Mamallaki Zard Group of company (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1983
Wanda ya samar

A shekara ta 1983, Raymond Assad Zard ya fara sana’ar kiwon kaji a birnin da aka haife shi bayan nasarar da mahaifinsa ya samu a matsayin dan kasuwar koko.[4]

Zartech na cikin rukunin kamfanoni na ZARD wanda kuma ke aiki, Kopek Construction Limited, Vina International Limited, Ibadan International School, Sweetco Foods Limited.

Manazarta

gyara sashe
  1. Agriculture in Nigeria: identifying opportunities for increased commercialization and investment . IITA. ISBN 978-9-781-3124-96
  2. Shishodia, Mahika, Babu, Suresh Chandra (2017). Agribusiness competitiveness: Applying analytics, typology and measurements to Africa of IFPRI Discussion Paper . Vol. 1648. Intl Food Policy Res Inst. p. 6.
  3. "Osun poultry farmers gross N260m profit" . The Nation. Retrieved December 29, 2017.
  4. "The rise and rise of a business dynasty" . Online Nigeria.com . August 2008.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe