Zanzan Atte-Oudeyi
Mohammed Zanzan Atte-Oudeyi (wanda aka fi sani da Zanzan; an haife shi a ranar 2 ga watan Satumba, 1980 a Lomé ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Togo mai ritaya.
Zanzan Atte-Oudeyi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lomé, 2 Satumba 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 176 cm |
Sana'a
gyara sasheKulob
gyara sasheZanzan ya fara taka leda a JS du Ténéré a gasar Firimiya ta Nijar da kuma kungiyar Satellite FC a Cote d'Ivoire, kafin ya koma buga wasa a Belgium a shekara ta 2002.
Zanzan ya buga wasa na tsawon shekaru shida a rukunin farko na Belgium, da Germinal Beerschot, Lokeren da FC Brussels,[1] kuma ya taka leda a takaice a gasar Romanian I na Otopeni, kafin ya ci gaba da aikinsa a Arewacin Amurka.
A ranar 15 ga watan Afrilu, 2009, Zanzan ya sanya hannu a kulob ɗin Montreal Impact na Rukunin Farko na USL. [2] Ya buga wa tawagar Canada wasanni 12 kafin ya tafi a karshen Nuwamba 2009. A cikin shekarar 2012, ya sanya hannu kan kwangila a ƙungiyar FC Eksaarde A Belgium. Wanda shine kashi na uku.[3]
Ƙasashen Duniya
gyara sasheZanzan ya kasance mai taka-leda a tawagar kasar Togo tun shekarar 1999, inda ya fara buga wasansa na farko tun yana dan shekara 19. Ya kasance cikin tawagar kasar Togo a gasar cin kofin kasashen Afrika a 2006.
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Zanzan – FIFA competition record
- Zanzan at National-Football-Teams.com
- Montreal Impact bio at the Wayback Machine (archived May 21, 2009)
- cms.proximedia.com Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine (in French)
- Zanzan Atte-Oudeyi at RomanianSoccer.ro (in Romanian)
- Profile and stats - Lokeren