Zainab (fim)
Zaynab fim ne da aka shirya shi a shekarar 1930 na Misira wanda Mohammed Karim ya ba da umarni.[1][2] Fim ɗin ya dogara ne akan littafin 1913 a ƙarƙashin sunan Mohammed Hussein Heikal.[3][4] Fim ɗin ya haɗa da Bahiga Hafez da Zaki Rostom.[5][6][7]
Zainab (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1930 |
Asalin suna | زينب |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
During | 110 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohammed Karim |
'yan wasa | |
External links | |
Labarin fim
gyara sasheLabarin soyayya tsakanin Zainab da ke aikin albashi a filayen noma da Ibrahim mai kula da noman waɗannan filayen. Iyalinta sun ki yadda da auren na su suka sa ta auri mai kuɗi, yayin da Ibrahim ya samu shiga aikin soja ya bar masoyiyarsa.
Ma'aikata
gyara sashe- Darakta: Mohammed Karim
- Rubutawa: Mohammed Hussein Heikal
- Cinematography: Mohamed Abdel Azim, Hassan Murad, Gaston Madre
- Edita: Mohammed Karim
- Music: Bahiga Hafez
- Furodusa: Youssef Wahbi
- Production Studio: Ramses Film
'Yan wasa
gyara sasheNa farko
gyara sashe- Bahiga Hafez as Zainab
- Zaki Rostom as Hassan
- Sirag Mounir as Ibrahim
- Dawlat Abyad a matsayin mahaifiyar Zainab
- Hassan Kamal a matsayin Magajin Gari
Masu tallafawa
gyara sashe- Hussaini Ashiru
- Munira Ahmed
- Sayyada Fahmy
- Abdelkader al-Messiri
- Hassan Ahmadi
- Gamal Hosni
Duba kuma
gyara sashe- Cinema na Masar
- Jerin fina-finan Masar na 1930s
Manazarta
gyara sashe- ↑ Abdelfattah, Heba Arafa (2023). Filming Modernity and Islam in Colonial Egypt. Edinburgh University Press. ISBN 978-1-3995-2075-1. JSTOR 10.3366/jj.9941254.
- ↑ Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
- ↑ Shafik, Viola (2007). Arab Cinema: History and Cultural Identity (in Turanci). American Univ in Cairo Press. ISBN 978-977-416-065-3.
- ↑ Vitali, Valentina; Willemen, Paul (2019-07-25). Theorising National Cinema (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-83902-083-4.
- ↑ The Arab Nahda as Popular Entertainment: Mass Culture and Modernity in the Middle East (in Turanci). Bloomsbury Publishing. 2023-11-16. ISBN 978-0-7556-4741-5.
- ↑ Brugman, J. (1984). An Introduction to the History of Modern Arabic Literature in Egypt: By J. Brugman (in Turanci). BRILL. ISBN 978-90-04-07172-8.
- ↑ Dina Al Mahdy (7 April 2020). "The golden age of Egyptian cinema".