Mohammed Karim
Mohammed Karim (1896 – 1972) ( Larabci: محمد كريم ) darektan fina-finan Masar, marubuci, kuma furodusa ne. Karim ya kawo Faten Hamama ta shahara a fim ɗin Yawm Said. Fim ɗinsa na shekarar 1946 Dunia an shigar da shi cikin bikin Fim na Cannes na 1946.[1]
Mohammed Karim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 8 Disamba 1896 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 27 Mayu 1972 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm0439290 |
Fina-finan da aka zaɓa
gyara sashe- 1930: Zaynab
- 1932: Sons of Aristocrats
- 1933: The White Rose
- 1938: Yahya el hub
- 1939: Yom Saeed
- 1944: A Bullet in the Heart
- 1946: Dunia
- 1956: Dalila
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Festival de Cannes: Dunia". festival-cannes.com. Retrieved 2009-01-03.