Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006

Zaben Shugaban Kasar Gambia a 2006 An gudanar da zaben shugaban kasa a Gambia ranar 22 ga Satumba 2006. An sake zaben shugaban kasar mai ci Yahya Jammeh da kashi 67.3% na kuri'un da aka kada.[1] Ousainou Darboe, wanda ya zo na biyu da kashi 27% na kuri'un da aka kada, ya ki amincewa da sakamakon zaben, yana mai cewa ba a gudanar da zaben cikin gaskiya da adalci ba, kuma an yi ta tursasa masu zabe.[2]

Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006
Gambian presidential election (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Gambiya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Gambiya
Mabiyi Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001
Ta biyo baya Zaben Shugaban Kasar Gambiya a 2011
Kwanan wata 22 Satumba 2006
Ofishin da ake takara Shugaban kasar Gambia
Ɗan takarar da yayi nasara Yahya Jammeh (mul) Fassara
Ƴan takara Yahya Jammeh (mul) Fassara, Ousainou Darboe (en) Fassara da Halifa Sallah

Tsarin Zaben

gyara sashe

Duk rumfunan zaɓe 989 sun yi amfani da marbles, waɗanda aka saka a cikin ganguna a maimakon katunan zaɓe saboda yawan jahilci. Ana amfani da tsarin marmara ne kawai a Gambiya, inda ake amfani da shi tun 1965[3]

Samfuri:Election results

Manazarta

gyara sashe
  1. Gambian president is re-elected BBC News, 23 September 2006
  2. Gambian opposition claims fraud BBC News, 25 September 2006
  3. ambians vote with their marbles BBC News, 22 September 2006